Isah Ayagi ya fara tallata sabon kundin sa.

(photo credit: from Isah Ayagi's official Instagram page)

By Omar Ayuba Isah

Join Mdundo's Telegram Channel

Daya daga sanannun ma su tashe a masana'antar Nanaye kuma babban mawaki a masana'antar Isah Ayagi ya saki sabuwar kundin wakokin sa a cikin wannan shekarar ta 2021.


Kundin da mawaki Ayagi ya yi wa suna da "Hasken Ruhi", ta zo ne a lokacin da ake ganin shurun mawakin ya yi yawa tin baya da ya saki wasu wakoki a shekarar da ta gabata. A yanzu Isah Ayagi ya fito da karfin sa inda babu zato babu tsanmani ya fitar da sabuwar kundin wakokin sa, wanda makada da dama ne su ka yi aikin hada wakokin.


Cikin fitattun makadan da ya sa ka a cikin kundin sun hada da Kasheepu amjad, Mustapha Golden Goose, Muhammad Ali da kuma Baba Alee. Sai kuma wadan da su ka yi tsayin daka dan ganin wakokin su fita da salon da ya dace har mutane shida. Wannan kundin dai za'a iya cewa ya fito a daidai lokacin da mawaka da dama a masana'antar babu wanda ya yi yinkurin fitar da wani sabon kundi.

Also Read: Download Hausa Music:Top 5 Artists; Umar M. Shariff, Nura M. Inuwa, Isah Ayagi, Hamisu Breaker, Adamu Hassan Nagudu… (FREE Download)


Isah Ayagi wanda da yawa su ke yawan hada shi da Hamisu Breaker a matsayin abokin gogayyar sa a shekarun baya, ya kasance shima dan asalin jihar Kano ne kamar Hamisu Breaker din kuma abokai ne wanda ake ganin tare sun ka taso a waje daya. Kuma da yawa sun san Isah Ayagi da yawan saka turanci a wakokin sa sannan salon wakokin sa na Afro pop su na jan hankalin mai sauraro.

 

Latest News

 Abun da ya sa wakokin Hausa ba sa sanu a duniya kamar na ragowan wakokin kudu ba

Mawakan Hausa Hip Hop sun dambatu a wani hotel

Yan Kannywood sun shirya wasan kwallon kafa a madadin dan uwa a masana'antar; Musty Dan ko

Umar M. Shareef ya fitar da sabuwar waka a karshen watan nan da ta kare

Mawaki Dan Sa'a ya yi bikin zagayowar ranar haihuwar sa jiya

 Fresh Emir ya fara sabon aikin bidiyo

Mixterbash na shirin bude gidan radio a watan March

Billy-O Ya Saki Sabon Bidiyo Na Barko Bayan shekaru: "I Love You"

Shahararen mawakin R & B Sonikman mazaunin jihar Kano ya saki sabuwar wakar "Mama Yeah"

Leave your comment