Exclusive DJ Mixes and 100% Ad-Free Music!
Jaruma Maryam Ceeter Ta Yi Bikin Zagayowar Ranar Haihuwa.
29 April 2021

Photo credit : Hafsat Idris instagram account
By Omar Ayuba Isah
Get Free Music Updates and Mixes on Telegram
Fitacciyar jaruma a masana'antar fim ta Kannywood "Maryam Ceeter" ta yi bikin zagayowar ranar haihuwar ta a ranar Litinin 26 ga waten Afrilu ta 2021, wacce ta fada a cikin watan azumi na watan Ramadan, wato ranar da aka kai azumi na sha hudu.
Taaziyar Jaruma Daso Ga Sarkin Kano.
Jaruma Ceeter ta hada dan bikin taya ta murna wanda manyan jarumai mawaka da yan bayan fage wadan da su ke da kusanci da jarumar. A matsayin walima da bude baki a hade, wanda aka yi shi a gidan jarumar.
Kadan daga cikin jaruman da su ka halacci taron sun hadar da jaruma Hafsat Idris, jaruma Mansura Isah, Nazifi Asnanic da dai sauran su. Anyi walima cikin farin ciki da raha tare daukan hotuna a wajan taron.
Mansura Isah Ta Koya Wa Nakasassu 50 Aikin Hannu
Mabiyan ta da dama ne su ka daura hotunan ta a shafukan sadarwa na zamani daban daban tare da yi ma ta fatan alheri da adduar karin budi, girma da daukaka.
Weekly Top 10 songs

Kamwambie3:47
chile-one-so-lucky4:02
Buwooma2:44
Joy Is Coming3:08
Nakupenda3:12
Udede Ft Msomali x Malume & Samas Alifata Hela Remix6:34
Msaliti 11:25
Paver2:55
Ssirivawo ft yven feiz2:10
Ziyakuba kabotu6:57
Top stories
- One and only
01 May
- SHUKRANI
02 May
- Okello oyumu
01 May


Leave your comment