Ali Jita ya zama Dan Amanar Masarautan Turai

Photo credit: Ali Jita/Instagram 

By El-Yaqub I.I 

Download FREE DJ Mixes on Mdundo

Masarautan Turai ta nada shahararen mawaki Ali Jita a mazaunin Dan Amanar Masarautan Turai. 

Darasin da mawaka masu tasowa zasu bi domin su shahara kaman gwanayen su

Wannan ya biyo bayan ziyarar da mawaki Ali Jita ya kai kasar Faransa a kwanakin nan. Sarkin Hausawan Turai, Mai Martaba Dr Surajo Jankado Labbo shi ne wanda ya tabbatar da wannan sarautar bayan da aka nada Ali Jita a fadar sa dake can kasar Faransa. 

Zan saki sabon kundin fefe wata mai zuwa, inji Namenj

Ali Jita ya mika godiyar sa ga masarautar tare da Wazirin Hausawan Turai Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo da wannan nadin da aka yi masa. 

A kwanakin nan Ali Jita ya saki sabuwar wakar sa mai taken Na Janje.

Leave your comment