Exclusive DJ Mixes and 100% Ad-Free Music!
KB International Ya Fitar Da Sabuwar Bidiyo
28 April 2021

Photo cred : Sunusi Oscar's instagram
By Omar Ayuba Isah
Get Free Music Updates and Mixes on Telegram
Fitaccen matashin jarumi kuma mai hawa wakokin Hausa na salon Nanaye KB International ya sake fitar da sabuwar waka a yau Talata 27 ga watan Afrilun 2021. A karkashin babban mai bada umarni a masana'antar Kannywood wato Sunusi Oscar 442.
KB international tare da tauraruwar jaruma a cikin fim mai dogon zango da ake yayi mai taken "Izzar So", Aisha Izzar So kamar yadda da yawa ke mata inkiya da shi, su ne su ka fito a cikin wannan sabuwar fefen bidiyon mai taken "So Ne".
An Cigaba Da "A Yau" Series Na Fresh Emir
Daracta Sunusi Oscar 442 ne ya sanar da hakan ta shafin sa na instagram a matsalayin sa na wanda shi ya dauki bidiyon.
Ko a watannin baya idan za a tuna, KB International tare da Aisha Izzar So, sun hau fitacciyar wakar nan ta Salim Smart mai taken "Zo mu sasanta", inda wannan bidiyo ta karbu sosai tare da haskaka jaruman.
Weekly Top 10 songs

Kamwambie3:47
chile-one-so-lucky4:02
Buwooma2:44
Joy Is Coming3:08
Nakupenda3:12
Udede Ft Msomali x Malume & Samas Alifata Hela Remix6:34
Msaliti 11:25
Paver2:55
Ssirivawo ft yven feiz2:10
Ziyakuba kabotu6:57
Top stories
- #NEW MUSIC #NEW artist #RAYMATS!
30 April
- Nordman--Kelly yo collabo
30 April
- One and only
01 May


Leave your comment