Exclusive DJ Mixes and 100% Ad-Free Music!
An gan Sani Danja da Sir Shina Peters a studio tare
15 December 2021

Photo credit: Sani Danja/Instagram
By El-Yaqub I.I
Download FREE DJ Mixes on Mdundo
Shahararen mawaki kuma dan fim Sani Danja an gan shi a studio tare da shahararen tsohon mawakin salon fuji wato Sir Shina Peters a studio.
Wannan ya biyo bayan wani gajeren bidiyon da Sani Danja ya wallafa a shafin sa na Instagram a inda yake nuna cewa tabbas akwai aikin da mawakan biyu zasu yi gamayya a kai.
Zan saki sabon kundin fefe wata mai zuwa, inji Namenj
Sir Shina Peters tsohon mawaki ne wanda ya shahara sosai a fagen wakoki irin na salon fuji shekaru sama da talatin da suka gabata.
Ko menene sunan wakar da kuma yaushe ne zasu saki wakar, Sani Danja dai bai ambata ko ba amma masoyansa na nan jira.
Weekly Top 10 songs

Inama4:58
ONLY YOU JESUS5:44
Bikyaganye3:29
Mshamba2:44
Daddy2:50
Come Alive3:32
Sissa3:37
Alaska2:29
MY GOD, YOU ARE GOOD8:08
Your Body ft. Vipa.3:27
Top stories
- MJ CEE Biography
13 October
- Money love
13 October
- YEFFE BY JUSTO RAPPERUG
13 October



Leave your comment