Exclusive DJ Mixes and 100% Ad-Free Music!
Ina zama dan yin tunani a kan menene so, inji Hamisu Breaker
12 July 2021

Photo Credit: Hamisu Breaker (Instagram)
By El-Yaqub Isma'il Ibrahim
Get Free Music Updates and Mixes on Telegram
Hamisu Breaker yana cikin wata damuwa amma na zuci. Abun da ke cima mawakin tuwo a kwarya shine batun kalmar so da kuma yanin sa.
Ya bayyana batun dake damun sa ne a kan shafin sa na sada zumunci a kan Instagram. A cewar sa "Sau tarin lokuta, ina zama dan yin tunani akan menene so. Sannan menene dalilin yinsa amma amsar da nafi samu a kansa shine yana wahalar da mai yinsa. sannan yana da dadawa mai yinsa domin shi so, ruwa biyu ne. Allah ka hada da masoyan gaskiya shine fatana a kaina da kuma masoyana #sodanginmutuwa".
Shahararen Mawaki Sound Sultan Ya Rasu
Hamisu Breaker ya saki sabuwar wakar sa mai taken Sai Dake wanda ta haura har lamba 44 a cikin jerin fitattun wakoki da aka saka a Najeriya a watan Mayu da ta wuce. Sannan wakar ta haura har lamba ta 9 a fitattun wakoki dake tashe a kan shafin kallo na YouTube.
Weekly Top 10 songs

Tudo Trocado3:17
CHAMPION GAL3:00
ONLY YOU JESUS5:44
Akaana kokukyalo2:21
Joy Is Coming3:08
Nasema3:02
BESTIE2:26
Nigina2:27
Nasema3:02
One time2:32


Leave your comment