Exclusive DJ Mixes and 100% Ad-Free Music!
Ado Gwanja zai saki sabuwar waka da bidiyon ta
1 June 2021

Photo credit: Kasheepu Instagram account
By Omar Ayuba Isah
Get Free Music Updates and Mixes on Telegram
Shahararren jarumi kuma fitaccen mawakin Hausa na salon Nanaye da ke cikin rukunin farko a mawakan da ake yayi "Ado Isah Gwanja", ya shirye sakin sabuwar waka hade da bidiyon ta mai taken "Naji Dadi" a ranar shida ga watan shida shekarar 2021.
Mawaki Hazy D-Star zai saki sabuwar waka
Sanarwar ya fitone daga shafin mawakin na instagram, a cikin makon nan da mu ke bankwana da ita na watan Mayu, inda Ado Gwanja ya sheda wa masoyan sa cewa, wannan wakar za ta fito ne hade da bidiyon ta sabanin sauran wakokin sa na baya wanda sai audio ya fito ne bidiyon ke fitowa.
Matashin mawaki Teddy ya saki waka
Ado Gwanja idan za tuna, a kwanakin baya ne ya saki waka tare da fitaccen mawaki Hamisu Breaker mai taken "Goma Biyar", wanda ta samu karbuwa matuka a wajan masoyan wakokin Nanaye, a kwanan nan ma ya je kasar Togo wasa, kuma tin bayan dawowar sa Najeriya, babban mawakin Mata Ado Gwanja bai saki sabuwar waka ba sai wannan da za ta fita nan da kwana Bakwai ma su zuwa.
Weekly Top 10 songs

KAPEKE LONDON2:23
BIkola2:58
In My Bed2:50
Buwooma2:44
Ex Nkubilako ft DonMusa2:55
Baddie remix feat Shannnon, aaronix, Tojo3:14
CHAMPION GAL3:00
Paver2:55
Nitampeleka kwa Mama (ft. Xouh)3:44
Joy Is Coming3:08
Top stories
- NEW SONG ALERT
16 May
- Generation
16 May
- Boom Shakatah means
17 May
- Date of birth
15 May


Leave your comment