Exclusive DJ Mixes and 100% Ad-Free Music!
Mawaki Hazy D-Star zai saki sabuwar waka
1 June 2021

Photo Credit - Instagram
By Omar Ayuba Isah
Get Free Music Updates and Mixes on Telegram
Fitaccen mawakin Hausa Hip Hop dan jahar Kano kuma daya daga cikin manyan mawakan jahan Hausa Hip Hop da ke kan gaba a wajan sakin wakoki ma su tashe "Hazy D-Star" da aka fi sani da "Mister Jallabiya" zai saki sabuwar waka bayan lokaci mai tsawo da mawakin ya yi bai fitar da waka ba.
Matashin mawaki Teddy ya saki waka
Wakar mai taken "Ya Kasuwa" wacce fitaccen makadi A-Styl ya yi aikin, shi ne wakar mawaki Hazy D-Star zai fitar a cikin shekarar nan ta 2021, ya sanar da hakan ne a shafin sa na Facebook, inda ya tabbatar da wannan wakar zai fito nan ba da jumawa ba.
Rikicin Mansura Isah da Sani Danja
Tin bayan wakar "Jallabiya" da Hazy ya saki, tauraron mawakin ya kara haskakawa a cikin masana'antar Hausa Hip Hop, daga wannan lokacin, Hazy ya fitar da wakoki daban daban da su ka yi tashe kamar su "Sai Oga", "Go Slow", "Push" da dai sauran su. Tini masoyan Hazy su ka fara banyana ra'ayin su akan wannan sabuwar waka da zai fita, kuma suna ganin ya dace daman ace Hazy ya fitar da waka domin ya kwana biyu bai saki sabuwar waka ba.
Weekly Top 10 songs

KAPEKE LONDON2:23
BIkola2:58
In My Bed2:50
Buwooma2:44
Ex Nkubilako ft DonMusa2:55
Baddie remix feat Shannnon, aaronix, Tojo3:14
CHAMPION GAL3:00
Paver2:55
Nitampeleka kwa Mama (ft. Xouh)3:44
Joy Is Coming3:08
Top stories
- NEW SONG ALERT
16 May
- Generation
16 May
- Boom Shakatah means
17 May
- Date of birth
15 May


Leave your comment