Exclusive DJ Mixes and 100% Ad-Free Music!
Mawaki 442 na shirin fitar da sabuwar waka
26 May 2021

Photo Source - Instagram
By Omar Ayuba Isah
Get Free Music Updates and Mixes on Telegram
Fitaccen mawakin Hausa Hip Hop daga garin Zaria a jahar Kaduna da aka sani da "Mr 442" ya na shirin sakin sabuwar waka a yan kwanaki ma su zuwa. Sakin wakan zai biyo bayan kare wasan sallah da 442 ya yi a makon da ya gabata
Za A Kawo Karshen Gasar Da Rarara Ya Saka
Mawaki 442 ya sanar da hakan ne ta cikin wani fefen bidiyo da ya wallafa a shafin sa na instagram jiya Alhamis 24 ga wata Mayu ta 2021, inda aka hango 442 tare da fitaccen makadi dan jahar Kaduna "Ovista", wanda shi ne maladin da ya yi aikin wakar Deezell tare da mawakan Hausa Hip Hop 22 da zai fito kwanan nan.
Yk Designer Zai Saki Sabuwar Waka
442 a halin yanzu na daga cikin mawakan Arewa da ke motsi a masana'antar Hausa Hip Hop, kama daga kan wakokin audio da bidiyo da kuma fitowa a wakokin mawaka da dama. Anna kuma ganin nan da yan shekaru daukakar mawaki 442 zai fi yadda ya ke a halin yanzu, musanman idan ya cigaba da irin wannan motsin da ya ke.
Weekly Top 10 songs

KAPEKE LONDON2:23
BIkola2:58
In My Bed2:50
Buwooma2:44
Ex Nkubilako ft DonMusa2:55
Baddie remix feat Shannnon, aaronix, Tojo3:14
CHAMPION GAL3:00
Paver2:55
Nitampeleka kwa Mama (ft. Xouh)3:44
Joy Is Coming3:08
Top stories
- NEW SONG ALERT
16 May
- Generation
16 May
- Boom Shakatah means
17 May
- Date of birth
15 May


Leave your comment