Exclusive DJ Mixes and 100% Ad-Free Music!
AUTA MG BOY Ya Sayi Sabuwar Mota
24 May 2021

Photo source : Instagram account
By Omar Ayuba Isah
Get Free Music Updates and Mixes on Telegram
Fitaccen matashin mawakin Hausa na zamani mazaunin garin Kaduna Auta mg Boy ya sayi sabuwar mota a cikin wannan makon da mu ke bankwana da shi na watan Mayu 2021.
Mawaki Ahmad Delta ne ya wallafa hoton mawaki Auta mg da ta mota sabuwa kirar pijo ruwan bulu mai duhu, a shafin sa na instagram jiya Alhamis da yanma, tare da ma sa Allah sanya alheri da murnar samun karuwa.
Za A Kawo Karshen Gasar Da Rarara Ya Saka
Mr Auta wanda ya ke cikin jerin matasan mawakan da wakokin su ke cigaba da karbuwa sosai a Arewacin Najariya, ya yi sababbin wakokin da ke tashe a yan kwanakin nan, kuma da dama daga cikin wakokin.
shahararren mawaki Adam A. Zango ne ke hawa kan su a cikin bidiyo, Auta mg boy wanda a cikin makon nan hoton sa ya banyana tare da fitaccen mawakin Afro Pop a Duniya dan jahar Anambra Mr flavour Nabania a tashar jirgin sama na lome babban birnin kasar Togo.
Yk Designer Zai Saki Sabuwar Waka
Kawo izuwa yanzu, Auta mg bai saka hoton wannan motar a shafin sa na instagram ba tukun, amma a shafin instagram na Ahmad Delta, har yanzu wannan hoton motar ta Mr Auta ya na nan.
Weekly Top 10 songs

KAPEKE LONDON2:23
BIkola2:58
In My Bed2:50
Buwooma2:44
Ex Nkubilako ft DonMusa2:55
Baddie remix feat Shannnon, aaronix, Tojo3:14
CHAMPION GAL3:00
Paver2:55
Nitampeleka kwa Mama (ft. Xouh)3:44
Joy Is Coming3:08
Top stories
- NEW SONG ALERT
16 May
- Generation
16 May
- Boom Shakatah means
17 May
- Date of birth
15 May


Leave your comment