Exclusive DJ Mixes and 100% Ad-Free Music!
Dj Ab Zai Yi Wasan Sallah A Kano
19 May 2021

Photo source :Dj Ab instagram account
By Omar Ayuba Isah
Get Free Music Updates and Mixes on Telegram
Shahararren mawakin Hausa Hip Hop daga jahar Kaduna Dj Ab zai shigo wasan sallah Kano gobe Talata 18 ga watan Mayu 2021. Wasan da kwamfanin wayar hannu ta Tecno ta hada dan kaddamar da wani sabuwar kirar wayar hannu da ta kera.
Mawakin ya sanar da hakan ne a cikin fefen bidiyo daya daura a shafin sa na instagram, inda ya sheda wa masoyan sa cewa zai yi wasan sallah a garin Kano kuma ya na kira ga su shugo kwan su da kwarkwata dan kallon sa.
Mawaki Dabo Daprof ya shammaci mutane a garin Danbatta
Dj Ab yana daga cikin mawakan da ke samun wasan sallah da dama a duk shekara, kuma wannan shekarar ma dai kamar yadda aka saba, ya kasance a jahar Nasarawa a ranar daya ga sallah, kuma daga dukkan alamu wannan wasan Kano ne wasan sa na biyu babba a cikin sallah ta shekarar nan.
Manyan Masu Bada Umarni A Masana'antar Kannywood Biyu Sun Yi Bikin Zagayowar Ranar Haihuwar Su.
Weekly Top 10 songs

KAPEKE LONDON2:23
BIkola2:58
In My Bed2:50
Buwooma2:44
Ex Nkubilako ft DonMusa2:55
Baddie remix feat Shannnon, aaronix, Tojo3:14
CHAMPION GAL3:00
Paver2:55
Nitampeleka kwa Mama (ft. Xouh)3:44
Joy Is Coming3:08
Top stories
- NEW SONG ALERT
16 May
- Generation
16 May
- Boom Shakatah means
17 May
- Date of birth
15 May


Leave your comment