Exclusive DJ Mixes and 100% Ad-Free Music!
Manyan Masu Bada Umarni A Masana'antar Kannywood Biyu Sun Yi Bikin Zagayowar Ranar Haihuwar Su.
17 May 2021

Photo source : Instagram account
By Omar Ayuba Isah
Get Free Music Updates and Mixes on Telegram
Biyu daga cikin sanannun manajoji, masu bada umarni tare da da shiryawa da tsarawa a masana'antar shirye finafinan Kannywood wato "Dmenj", da kuma Aminu S. Bono" sun yi bikin zagayowar ranar haihuwa su, inda Dmenj ya yi tasa a ranar Alhamis 13 ga watan mayu, kuma Aminu S. Bono ya yi tasa a ranar Juma'a 14 ga watan mayu duk a shekarar 2021.
Tsohon jarumi kuma ma'aikacin telebijan ta Arewa24 Ty Shaban ne ya sheda hakan a shafin sa na instagram akan Dmej, inda ya daura hoton sa tare da rubutu sakon gaisuwa, yabo, da kuma addua ga Dmej, yayin da shima Ahmad Delta kuma ya baiyana wa duniya irin gudunmawar da ya samu daga wajan Aminu Bono a na sa sakon taya murnar daya yi wa Aminu Bono ta shafin sa na instagram.
A cikin wadan da su ka mika ta su sakon taya murna ga Aminu Bono su hadar da fitattun mawaka irin su Fresh Emir, AleeGee da sauran su.
Weekly Top 10 songs

KAPEKE LONDON2:23
BIkola2:58
In My Bed2:50
Buwooma2:44
Ex Nkubilako ft DonMusa2:55
Baddie remix feat Shannnon, aaronix, Tojo3:14
CHAMPION GAL3:00
Paver2:55
Nitampeleka kwa Mama (ft. Xouh)3:44
Joy Is Coming3:08
Top stories
- NEW SONG ALERT
16 May
- Generation
16 May
- Boom Shakatah means
17 May
- Date of birth
15 May


Leave your comment