Exclusive DJ Mixes and 100% Ad-Free Music!
Feezy Ya Saki Sabuwar Waka Ta Sallah Tare Da Yan Uwan Sa Biyu.
17 May 2021

Photo source : Instagram account
By Omar Ayuba Isah
Get Free Music Updates and Mixes on Telegram
Shahararren mawakin Hausa na salon R and B, kuma kwarenren mai daukan bidiyo tare da ba da umarni, wato "Feezy" ya saki sabuwar waka mai taken "Happy Sallah" a yau Alhamis ranar Sallah karama wacce ta kama 13 ga watan Mayu ta 2021.
Feezy ya saki sabuwar wakar ne tare da yan uwan sa su biyu, wato shahararren mawakin Hausa Hip Hop Dj Ab tare da kuma Geeboy. Ya sanar da fitar wakar ne a shafin sa na instagram ayayin da ya wallafa hoton wannan wakar, ya kuma sheda wa mabiyan sa cewa wakar ta fita kuma kashi na biyu ne. Domin a chan baya ya fitar da ainahin wakar ba tare da Dj Ab a ciki ba.
Mawakan Kano Sun Yi Shirin Sallah A Gidan Radio Freedom
Ko a jiyan dai anga tarin hotuna da dama da suke nuna mawakan suna cin abinci tare bayan dawowa daga sallar idi ta karamar sallah. Yan asalin jahar kaduna kuma yan kungiyar nan ta "Yaran North Side", wato (Y.N.S), suna daga cikin yan gaba gaba mawakan Arewa da ke da tarin masoya a fadin duniya.
Weekly Top 10 songs

KAPEKE LONDON2:23
BIkola2:58
In My Bed2:50
Buwooma2:44
Ex Nkubilako ft DonMusa2:55
Baddie remix feat Shannnon, aaronix, Tojo3:14
CHAMPION GAL3:00
Paver2:55
Nitampeleka kwa Mama (ft. Xouh)3:44
Joy Is Coming3:08
Top stories
- NEW SONG ALERT
16 May
- Generation
16 May
- Boom Shakatah means
17 May
- Date of birth
15 May


Leave your comment