Chizo Germany Ya Saki Sunayan Wakokin Da Ke Cikin Sabuwar Kundin Sa

Picture source: Instagram account

By Omar Ayuba Isah

Get Free Music Updates and Mixes on Telegram

Shahararren mawakin Hausa Hip Hop dan asalin garin Zaria da ke jahar kaduna, wanda mazaunnin kasar Germany ne a nahiyar turai, ya fitar da sunayen wakokin da ke cikin kundin sa mai taken "Tsohuwar Budurwa" da zai fito a ranar sallah karama ta shekarar nan ta 2022.

Chizo ya sanar da hakan ne ta shafin sa na instagram a daren jiya Litinin 4 ga watan mayu 2021, inda ya ce kundin zai fito a ranar sallah. 

Dj Ab Na Shirin Sakin Sabuwar Fefen Bidiyo

Chizo Germany ya fitar da sunayen wakokin cikin kundin da su ka kai adadin wakoki goma sha daya,wakoki irin su:
1- Tsohuwar Budurwa
2- Soyayyace
3- Fateemah
4- Rawar Gani
5- Nan gani nan bari
6- Rich and Famous (Femos)
7- Lashe money
8- Babban mutun
9- Minti nawa
10- Palmata
11- Jo

M-kay Ya Taya Mahaifiyar Sa Murnar Ranar Uwa Ta Duniya.

Chizo Germany na daya daga cikin mawakan Hausa Hip Hop da ke zaune a kasashen turai kuma su ke harkokin su na waka. Ko a Germany din ma, akwai fitattun mawaka irin su "Bello Sisqo", da "Mister Bangis" wanda a kwanakwanan nan ya je kasar.

Leave your comment