M-kay Ya Taya Mahaifiyar Sa Murnar Ranar Uwa Ta Duniya.

Picture source: Instagram account

By Omar Ayuba Isah

Get Free Music Updates and Mixes on Telegram

Fitaccen mawakin Hausa Hip Hop da Afro Pop, wanda dan asalin jahar Kano ne kuma mazaunin babban birnin taraiya Abuja a halin yanzu wato "M-Kay", wanda ake wa inkiya da :Arewa original, ya taya mahaifiyar sa murnar zagayowar ranar uwa ta duniya.

News on M-kay Celebrating His Mother on Mother's Day

Bikin da ya gudana a ranar lahadi 9 ga watan Mayu ta shekarar 2021, a sassa daban daban na duniya, ciki har da Najeriya ya samu dubunnan matune da su ka taya mahaifiyar su murnar wannan rana da ake gudanarwa a duk shakara a rana irin ta 9 ga watan Mayu.

Mawaki Queen Zeeshaq Ta Hada Taron Bude Baki Ga Makusantan Ta.

Cikin wadan da su ka gudanar da wannan bikin kuwa, M-Kay na daga kan gaba gaba a cikin mawakan Hausa Hip Hop, inda ya daura horon sa tare da mahaifiyar sa a shafin sa na instagram, tare da yabon ta bayan da ya yi mata murnar zagayowar wannan rana ta uwa a fadin duniya.

Leave your comment