Sabuwar Waka - Don R Zai Ftar Da Sabuwar Waka.

Photo credit: Babynus instagram account 

By Omar Ayuba Isah

Get Free Music Updates and Mixes on Telegram

Daya daga cikin fittattun manyan mawakan Hausa Hip Hop na zamani, mazaunin jahar Kano, wanda aka sani da "Don R", wato "Arewa Finext" kamar yadda ake masa inkiya, zai saki sabuwar waka mai taken "On me", a cikin mawakan da zai kama

Bello Sisqo Zai Saki Sabuwar Waka

Mawakin ya sanar da haka ne a shafukan sa na sada zumunci mabanbanta a ranar shida ga watan mayu ta 2021, bayan da ya daura Hoton waka tare da albishir ga masoyan sa kan fitowar wannan sabuwar wakar wacce ya saka ranar takwas ga watan mayu a matsayin ranar fitowar wannan wakar.

Don R, na daga cikin mawakan da su ke tare da fitaccen mawakin Hausa Hip Hop kuma mawaki "Yangaboi", kuma ya fito a cikin wakokin mawaka da daba a yan shekarun bayan nan.

Ali Jita Ya Ce Real Madrid Daman Sun Gaji Da Daukan Kofi.

Wannan wakar ta "On me" waka ce da ya maida hankali kan nishadi da farin ciki. Tini kamar yadda Don R ya baiyana, wannan waka zai fita shafin YouTube na mawakin, da kuma sauran wajajan sauke wakoki.

Leave your comment

Top stories

More News