Exclusive DJ Mixes and 100% Ad-Free Music!
Mansura Isah bana ta yi rabon abinci kamar yadda ta saba
19 April 2021

Picture source :Mansura I. instagram account
By Omar Ayuba Isah
Get Free Music Updates and Mixes on Telegram
Shahararriyar jaruma Mansura Isah kuma daya daga cikin fitattun matan Arewa ma su taimakawa mara sa karfi ta karkashin gidauniyar su, ta fara rabon abincin bude baki kamar yadda ta saba duk watan Ramadan ta ko wani shekara.
Isah Ayagi ya fitar da sabuwar waka
Bana ma dai jarumar ta cigaba da wannan kokari da ta ke wa mara sa karfi, dan su samu abun bude baki bayan sun kai azumi.

Jarumar wacce ta ke samun tallafi daga wasu daidaikun mutane ma su taimakawa da kayan abincin da ita da digauniyar ta su ke girkawa, sun fara ne bana da dafa taliyar wata baiwar Allah da ta ba su gudunmawa dan taimakawa mara sa karfi.
Kamilu koko ya hana ni kudin da Rarara ya bashi ya bani -AleeGee
A rana ta biyu kuma shinkafa da wake su ka dafa tare da mai da yaji, duk da jarumar ba ta nan a lokacin da aka dafa abincin, amma ta yaba wa masu dafa abincin tare da fatan cigaba da hidimtawa Al'umma.
Weekly Top 10 songs

Black Mark utandilubi omwami wangu5:21
KAPEKE LONDON2:23
CHAMPION GAL3:00
BIkola2:58
Ex Nkubilako ft DonMusa2:55
In My Bed2:50
Worship My King5:00
The Prelude of Grace1:31
Awake, My Soul2:56
Joy Is Coming3:08


Leave your comment