Exclusive DJ Mixes and 100% Ad-Free Music!
Morell ya saki sabuwar waka a ranar zagayowar ranar haihuwar sa.
13 April 2021

Picture source : Instagram account
By Omar Ayuba Isah
Get Free Music Updates and Mixes on Telegram
Fitaccen mawakin Hausa Hip Hop dan asalin jahar Maiduguri, mazaunin garin Abuja a halin yanzu wato Morell ya yi bikin xagayowar ranar haihuwar sa jiya Lahadi 11 ga watan Afrilu 2021. Ya kuma saki sabuwar waka a wannan rana dan taya kan sa murnar zagayowar wannan rana.
Tashar musulinci za ta fara haska finafinan Kannywood
Morell ya fitar da sanarwar wannan sabuwar wakar ne a shafin sa na instagram jiya lahadi, tare da sanarwa mabiyan sa cewa a jiyan ne yake kara shekara daya a shekarun sa. Inda mawaka da mabiya harkokin Hausa Hip Hop da dama su ke ta daura hoton Morell a shafukan su tare da mai fatan alheri da kuma nasara.

A makon da ya gabata ne mawaki Morell ya saki sabuwar bidiyo na wakar sa mai taken Officer da aka saka manyan sanannun fuskoki a masana'antar Hausa Hip Hop da ma na Kannywood.
Daga nan Mdundo, muna wa Morell fatan alheri da kuma karin shekaru ma su amfani da albarka.
Weekly Top 10 songs

Inama4:58
ONLY YOU JESUS5:44
Bikyaganye3:29
Mshamba2:44
Sissa3:37
Daddy2:50
Eazzy Ft Way Dee2:59
never alone.2:14
Alaska2:29
Healing2:35
Top stories
- Booking number 09064493962
27 September
- APPRECIATION FOR THE BIRTHDAY WISHES.
27 September
- Thanks for always Support Quex
27 September



Leave your comment