Exclusive DJ Mixes and 100% Ad-Free Music!
Mawaki Nura Ashraf ya saki sabuwar waka
3 June 2021

Photo credit: Kasheepu Instagram account
By Omar Ayuba Isah
Get Free Music Updates and Mixes on Telegram
Fitaccen mawakin Hausa na salon Nanaye a masana'antar fim na Kannywood kuma babban makadin zamani "Nura Ashiraf" ya saki sabuwar wakar yabo mai taken "Arzikin Zahrah". Mawakin ya sanar da haka ne jiya da safe a shafin sa na instagram, inda ya wallafa hoton wakar tare da kira ga masoyan sa da su nemi wannan wakar dan jin sakon ni ma su ma'ana da faida da ke ciki.
Mawaki KB Show zai saki fim mai dagon zango
Ashraf wanda ya ke da salon wakokin sa irin na nawakan kasar Tanzania irin su Diamond Platinumz, Lava lava, Mbosso, Rayvanny, harmonise da dai sauran su. Kuma ana saka shi a sahun mawakan zamani ma su wakar Hausa da ake yayin su yanzu. Kuma ana ganin nan da yan lokaci kadan mawaki Ashiraf zai kara shiga duniya da irin salon wakokin sa.
Mawaki Lsvee ya saki sabuwar kundin wakoki
Wannan wakar Ashraf ya yi ta ne ga Yar fiyayyen halitta manzon Allah (S.A.W) "Nana Fatima" wacce ta ke da falala da dama da Allah ya ma ta. Kuma sunan ta mai daraja, domin kusan ko wani mawaki ya wake sunan Fatima.
Weekly Top 10 songs

KAPEKE LONDON2:23
BIkola2:58
In My Bed2:50
Buwooma2:44
Ex Nkubilako ft DonMusa2:55
Baddie remix feat Shannnon, aaronix, Tojo3:14
CHAMPION GAL3:00
Paver2:55
Nitampeleka kwa Mama (ft. Xouh)3:44
Joy Is Coming3:08
Top stories
- NEW SONG ALERT
16 May
- Generation
16 May
- Boom Shakatah means
17 May
- Date of birth
15 May


Leave your comment