Exclusive DJ Mixes and 100% Ad-Free Music!
Shirin "Izzar So" ta samu yan kallo miliyan daya a kwana goma sha hudu
26 May 2021

Image source: Lawan Ahmad Instagram page
By Omar Ayuba Isah
Get Free Music Updates and Mixes on Telegram
Fitaccen shirin nan mai dagon zango da ake haskawa a tashar YouTube mai suna "Izzar So" ta samu yan kallo sama da mutun miliyan daya a kwana sha budu kachal bayan fitar da kashi na arba'in da shida(46).
Sanarwar hakan ya fito ne daga shahararren Jarumi a masana'sntar shirye finafinai ta Kannywood Lawan Ahmad, wanda shi ne mai wannan fim na "Izzar So" ta shafin sa na instagram a jiya alhamis 24 ga watan Mayu 2021

Inda ya gode wa Allah bisa wannan nasara tare da sanar da masoyan wannan shirin fim da ya kusan zama hantsi leka gidan kowa a cikin al'ummar hausawa a fadin Africa da kuma sauran sassa na duniya.
Lil Prince ya yi bikin zagayowar ranar haihuwar sa
Ana haska wannan fin ne ta tashar Bakori TV da ke YouTube a ko wani sati, inda wannan fim ya zama daya daga cikin finafinan da mutane ke bibiya a YouTube, ya kuma fi finafinai da dama daga kudancin kasan Najeriya da ke fitar da finafinai ma su dogon zango.
Weekly Top 10 songs

KAPEKE LONDON2:23
BIkola2:58
In My Bed2:50
Buwooma2:44
Ex Nkubilako ft DonMusa2:55
Baddie remix feat Shannnon, aaronix, Tojo3:14
CHAMPION GAL3:00
Paver2:55
Nitampeleka kwa Mama (ft. Xouh)3:44
Joy Is Coming3:08
Top stories
- NEW SONG ALERT
16 May
- Generation
16 May
- Boom Shakatah means
17 May
- Date of birth
15 May


Leave your comment