Manyan Jaruman Kannywood Sun Fito A Wani Fim Da Za'a Haska Ranar Sallah Karama

Photo source : Ahmad Delta's official instagram account 

By Omar Ayuba Isah

Get Free Music Updates and Mixes on Telegram

Kwararru kuma fitattun manyan jaruman Kannywood, maza da mata sun fito a wani sabon fim daga kwamfanin Maishadda Global Resources Ltd, mai suna "Yi na yi". Za kuma a haska wannan kasattaccen fim a ranar eidin sallah karama, a film house dake Ado Bayero Mall a cikin birnin Kano.

Ahmad Delta Ya Saki Sabuwar Waka


Wannan fim mai taken "Yi na yi" wanda cigaba ne na fitaccen fim din nan mai suna "Kalam Dangi". Kuma fim ne dake dauke da kayaccecen labari da kwanfanin Maishedda ta tsara a karkashin jagorancin Bashir Maishedda, sai Dauda Kahutu Rarara da ya dauki nauyi, yayin da daracta Ali Gumzak ya bada umarni.


Wasu daga cikin fitattun jarumai a cikin wannan fim sun hada da

Sani Danja
Ali Nuhu
Yakubu Muhammad
Abba El-Mustapha
Babanle Ayatu
Rabiu Rikadawa
Sadiq Sani Sadiq
Daushe
AA Shareef
Jamila Nagudu
Abdul Ilyasu Tantiri
Amar Umar
Aishatu Humaira
Hadizan Saima
Asma'u Sani
Dunbaru
Sadiya Umar Sidi
Khadija Yobe
Ummi Ibro
Hauwa Waraka
Maryam Gombe
Mahmud Tantiri
A. Hajjaju
Tindirki
Fatee slow da dai sauran su.

Leave your comment