Lyrics

Zamu koma dandali lokaci mai kyau gani ba kudi yazamuyi ni da ku wane aci mune annoban gari zamani mai kyau gani no be when you stat bedu me i drop the banga Sun masu zamanin firauna babu su ko ina kazauna kamasu ai ko kataboo gidan kenkensu today fa idon ka zai tappasu nina siriya komai har da su kar ku jeku dauko salisu don inda komai buhu buhu lokaci fa yayi da zanbazu hankali akaina buhu buhu wai suna kirana mahaukaci ni mahaukaci mai dakon kasi in kaja dani zaka bar gari to kasinka si zan sakaci nasigo ku ɗan bani lokaci zan isarda sakon ɗan gari wai yanazuwa ranan lahadi sai kusiriya komai asabiki bazuwa ake ba nizan tafi zamu siriya komai adandali nifa so nake kuzo dandali zamu koma dandali lokaci mai kyau gani ba kudi yazamuyi ni da ku wane aci mune annoban gari zamani mai kyau gani najira mai zan gani koda kai ne mai gari zaka mika rauwani ga wanda ya fi arziki duniya mai zan gani ba kudi yazamuyi kaku damu yen uwa Allah za abamu musabiki
View more

Today's free download

New song, every day

Mdundo.com is one of Africa's leading music services! The company aims to provide Africa with easy and legal access to online entertainment and reach millions of people across Africa every month. Mdundo enables artists to keep track of fans, downloads and royalties paid in July and January every year.

By downloading MP3 music from Mdundo.com YOU become part of supporting African artists! You can get the latest music, top mixes and your favorite playlists from top artists across Africa. Mdundo also gives you easy access to the hottest podcast, sports and religious content.

Mdundo is also working with top partners across Africa including Vodacom, MTN, Airtel, Safaricom, Universal Music, Warner Music, Opera and many more to make music accessible for all. Mdundo.com A/S is a publicly listed company and Nasdaq First North Growth Market in Copenhagen, Denmark.

I am a musician! - Log in or Sign up