Exclusive DJ Mixes and 100% Ad-Free Music!
RA'AIFAH
14 May 2026
Wannan wata wakace wacce na shiryata domin wata muminar yarinya wacce nayi dakon sonta na tsawon shekara goma 10 batare da ta saniba sai baba. Kuma gashi nayi late wani yarigani to Amma nayi Aniyar sai na kwaceta. Hausawa sukace IN ZOMO NA YAWO KERE NA YAWO...





Leave your comment