WAKAR DAN AFAKA ta A'S MAI WAKA tareda FATI K/MASHI

Ko kun saurari wakar nan ta A's Mai Waka mai taken Dan Afaka? In ba ku saurara ba, ku neme ta a mdundo.com don karkade dattin kunnuwanku ku ji yadda ake fitar da dadadan baituka da ke nuna zallar so da kauna.
Waka ce da A's Mai Waka da ake yiwa lakabi da Dan Afaka ya rubuta, ya tsara kuma ya rera tareda Fasihiya, Mawakiya, Sayyada Fati K/Mashi. Da fatan za ku neme ta ku yi sauraro lafiya.
Tana nan a tasharmu ta YouTube mai suna A's Mai Waka TV, ko kuma a shafin mdundo.com ko mdundohausa.com.

Leave your comment