WAKAR MAFARKIN KURA

Wakar Mafarkin Kura, Waka ce da ta shahara a kafafen sada zumunta wacce an yi ta ne don tallatawa da bayyana manufofin wani shahararre kuma hamshakin Dan Siyasa da ke mazabar Kokona a Jihar Nassarawa dake Arewa Maso Yammacin Nigeria.
Waka ce da Mawaki A's Mai Waka da ake yiwa lakabi da Dan Afaka ya rubuta, ya tsara kuma ya rera. Ku biyo mu a shafin mdundo.com domin sauraren wannan wakar da kuma wasu daga cikin wakokin mawakin.

Leave your comment